iqna

IQNA

IQNA - An gudanar da baje kolin "A sararin Makka; Tafiyar Hajji da Umrah" a gidan adana kayan tarihin Musulunci na Doha, kuma an baje kolin kur'ani na asali na wani mai kiran daular Usmaniyya Ahmad Qara-Hisari.
Lambar Labari: 3493059    Ranar Watsawa : 2025/04/08

IQNA - Bidiyon yadda aka yi ruwan sama na rahamar Ubangiji a Masallacin Annabi (SAW) ya dauki hankula sosai daga masu amfani da shafukan sada zumunta.
Lambar Labari: 3491076    Ranar Watsawa : 2024/05/01

Bayan shekaru 42, al'ummar birnin Zayou na kasar Maroko sun gudanar da wata ibada domin neman ruwan sama a kusa da masallacin Sidi Othman mai dimbin tarihi.
Lambar Labari: 3490378    Ranar Watsawa : 2023/12/28

Kuwait (IQNA) A safiyar yau 16 ga watan Disamba ne za a gudanar da addu'ar neman ruwan sama a masallatai 109 na kasar Kuwait.
Lambar Labari: 3490318    Ranar Watsawa : 2023/12/16

Surorin Alqur'ani  (78)
’Yan Adam suna da sha’awar sanin makomarsu; Me zai faru da su a cikin kwanaki da shekaru masu zuwa da kuma abin da ke jiran su bayan rayuwa. Ba a san makomar gaba ba, amma duk abin da yake, yana da mahimmanci kuma babban labari ga mutane.
Lambar Labari: 3489172    Ranar Watsawa : 2023/05/20

Tehran (IQNA) An sheka Ruwan sama kamar da bakin kwarya a Makka da Masallacin Harami a lokacin da masu ziyara ke gudanar da ayyukan ibada.
Lambar Labari: 3486769    Ranar Watsawa : 2022/01/02

Tehran (IQNA) Masallaci daya tilo mai dadadden tarihi a birnin Bila da ke lardin Kafr al-Sheikh na kasar Masar yana kan hanyar rugujewa.
Lambar Labari: 3486713    Ranar Watsawa : 2021/12/21